Dabbobi da halitta
160 · Bincika kundin Unicode emoji, danna sau ɗaya, sannan liƙa a tattaunawa, bayanin kai, rubutu ko saƙo.
- 🐵 fuskar biri
- 🐒 biri
- 🦍 birin gorilla
- 🦧 babban biri
- 🐶 fuskar kare
- 🐕 kare
- 🦮 karen jagora
- 🐕🦺 karen aiki
- 🐩 karen poodle
- 🐺 ƙyarkaci
- 🦊 yanyawa
- 🦝 rakon
- 🐱 fuskar kyanwa
- 🐈 kyanwa
- 🐈⬛ Bakin kyanwa
- 🦁 zaki
- 🐯 fuskar damisa mai ratsi-ratsi
- 🐅 damisa mai ratsi-ratsi
- 🐆 damisa
- 🐴 fuskar doki
- 🫎 karakanda
- 🫏 jaki
- 🐎 doki
- 🦄 fuskar dabbar unicorn
- 🦓 jakin dawa
- 🦌 barewa
- 🦬 gwanki
- 🐮 fuskar saniya
- 🐂 takarkari
- 🐃 ɓaunan ruwa
- 🐄 saniya
- 🐷 fuskar alade
- 🐖 alade
- 🐗 gadu
- 🐽 hancin alade
- 🐏 rago
- 🐑 tunkiya
- 🐐 akuya
- 🐪 raƙumi
- 🐫 raƙumi mai tozon biyu
- 🦙 raƙumin dajin llama
- 🦒 raƙumin dawa
- 🐘 giwa
- 🦣 giwa mai dogon haure
- 🦏 karkanda
- 🦛 dorina
- 🐭 fuskar kusu
- 🐁 kusu
- 🐀 ɓera
- 🐹 dabbar hamster
- 🐰 fuskar zomo
- 🐇 zomo
- 🐿️ kurege
- 🦫 dabbar beaver
- 🦔 dabbar hedgehog
- 🦇 jemage
- 🐻 fuskar dabbar bear
- 🐻❄️ dabban karshen duniya
- 🐨 dabbar koala
- 🐼 fuskar dabbar panda
- 🦥 dabba mai kasala
- 🦦 otta
- 🦨 bodari
- 🦘 kangaru
- 🦡 baja
- 🐾 zanen dagi
- 🦃 talo-talo
- 🐔 kaza
- 🐓 zakara
- 🐣 ɗan tsako mai ƙyanƙyashe
- 🐤 ƙaramin ɗan tsako
- 🐥 ƙaramin ɗan tsako mai dubawa-gaba
- 🐦 tsuntsu
- 🐧 tsuntsun Penguin
- 🕊️ kurciya
- 🦅 mikiya
- 🦆 agwagwa
- 🦢 agwagwar ruwa
- 🦉 mujiya
- 🦤 agwagwar dodo
- 🪶 gashin tsuntsu
- 🦩 filamingo
- 🦚 ɗawisu
- 🦜 aku
- 🪽 fuffuke
- 🐦⬛ babban tsuntsu
- 🪿 gis
- 🐦🔥 emoji Dabbobi da halitta 1F426-200D-1F525
- 🐸 kwaɗo
- 🐊 kada
- 🐢 ƙififfiya
- 🦎 ƙadangare
- 🐍 maciji
- 🐲 fuskar dabbar daragon
- 🐉 daragon
- 🦕 dabbar sauropod
- 🦖 dabbar T-Rex
- 🐳 dabbar whale mai fitowar da ruwa
- 🐋 dabbar whale
- 🐬 kifin dolphin
- kifin orca
- 🦭 ayu
- 🐟 kifi
- 🐠 kifi na wuri mai zafi
- 🐡 kifi mai kumbura
- 🦈 kifin shark
- 🐙 dabbar octopus
- 🐚 lanƙwasasshen ƙumba
- 🪸 ciyawa
- 🪼 jelisih
- 🦀 ƙaguwa
- 🦞 ƙaguwar lobster
- 🦐 jatanlande
- 🦑 jatan lande na turawa
- 🦪 oyesta
- 🐌 dodon koɗi
- 🦋 malam-buɗe-mana-littafi
- 🐛 ƙwaro
- 🐜 cinnaka
- 🐝 zuma
- 🪲 buzuzu
- 🐞 buzuzun turawa
- 🦗 gyare
- 🪳 kyankyaso
- 🕷️ gizo
- 🕸️ yanar gizo-gizo
- 🦂 kunama
- 🦟 sauro
- 🪰 ƙuda
- 🪱 tsutsa
- 🦠 tsutsar microbe
- 💐 jerin fure
- 🌸 hudar cherry
- 💮 farin fure
- 🪷 magarya
- 🏵️ emoji Dabbobi da halitta 1F3F5
- 🌹 furen wardi
- 🥀 lanƙwasasshen fure
- 🌺 zoɓorodo
- 🌻 furenrana
- 🌼 huda
- 🌷 fure
- 🪻 hayasin
- 🌱 dashe
- 🪴 tsire-tsire na tukunya
- 🌲 bishiya mai tsanwa
- 🌳 bishiya mai kaɗe ganye
- 🌴 bishiyar kwakwa
- 🌵 kyarana
- 🌾 damin shinkafa
- 🌿 ganye
- ☘️ koren ganye
- 🍀 clover mai ganye huɗu
- 🍁 busasshen ganye
- 🍂 ganyen da ya faɗi
- 🍃 ganye mai yin filfilwa a iska
- 🪹 sheƙar da ba komai
- 🪺 sheƙa mai ƙwai
- 🍄 inuwar-kwaɗi
- bishiya maras ganye