Murmushi da ji
171 · Bincika kundin Unicode emoji, danna sau ɗaya, sannan liƙa a tattaunawa, bayanin kai, rubutu ko saƙo.
- 😀 fuska mai murmushin baki har kunne
- 😃 fuska mai murmushi tare da manyan idanu
- 😄 fuska mai murmushi tare da idanu
- 😁 fuska mai murmushi tare da idanuu
- 😆 murmushin yaƙe tare da lumshe ido
- 😅 fuska mai murmushi tare da gumi mai sanyi
- 🤣 mirgina a daɓe da dariya
- 😂 fuska mai hawayen murna
- 🙂 fuska mai murmushi kaɗan
- 🙃 fuska a birkice
- 🫠 fuska narke
- 😉 fuska mai yin ƙifta
- 😊 fuska mai murmushi haɗe da idanu
- 😇 fuska mai murmushi tare da da’irar haske
- 🥰 fuska mai dariya da zukata
- 😍 fuska mai murmushi tare da idanun zuciya
- 🤩 buga-tauraro
- 😘 fuska mai ba da wani sumba
- 😗 Fuska mai yin sumba
- ☺️ fuska mai murmushi
- 😚 fuska mai yin sumba tare da rufaffen Idanu
- 😙 fuska mai sumba da idanu masu murmushi
- 🥲 fuska mai murmushi ɗauke da hawaye
- 😋 fuska da take ɗanɗana abinci mai daɗi
- 😛 fuska tare da harshe a waje
- 😜 fuska tare da harshe a waje da ido mai ƙifta
- 🤪 fuska mai masifar so
- 😝 fuska da harshe waje da rufaffun idanu
- 🤑 fuska mai bakin-kuɗi
- 🤗 fuska mai murmushi tare da runguma
- 🤭 fuska tare da hannu bisa baki
- 🫢 fuska da buɗe idanu da miƙa baki
- 🫣 fuska tare da leƙo ido ɗaya
- 🤫 fuska mai shiru
- 🤔 fuska mai tunani
- 🫡 fuska mai sarawa
- 🤐 fuskar baki mai zif
- 🤨 fuska tare da ɗagaggiyar gira
- 😐 fuska mai tsaka-tsakanci
- 😑 fuska mara shige
- 😶 fuska ban da baki
- 🫥 kewaye da ɗige fuska
- 😶🌫️ Fuska a sama
- 😏 fuska mai murmushin wauta
- 😒 fuska mara sha’awa
- 🙄 fuska tare da idanu masu mirgina
- 😬 fuska na ɗauren fuska
- 😮💨 numfashin fuska
- 🤥 fuska mai yin ƙarya
- 🫨 girgiza fuska
- 🙂↔️ girgiza kai a kwance
- 🙂↕️ Girgiza kai a tsaye
- 😌 fuska mai kwancin hankali
- 😔 fuska mai yin tunani
- 😪 fuska mai jin barci
- 🤤 fuska mai nuna ɓacin rai
- 😴 fuska mai yin barci
- fuska mai kumburi a ƙasan ido
- 😷 fuska mai abin rufen fuska na kula da lafiya
- 🤒 fuska mai tsinken awon zafin jiki
- 🤕 fuska mai bandejin-kai
- 🤢 fuska mai tashin zuciya
- 🤮 fuska yin amai
- 🤧 fuska mai yin atishawa
- 🥵 fuska mai zafi
- 🥶 fuska mai sanyi
- 🥴 fuska mai kasala
- 😵 fuska mai jin jiri
- 😵💫 fuska da ido karkatace
- 🤯 kai mai bashewa
- 🤠 fuska mai hular kaboyi
- 🥳 fuska mai liyafa
- 🥸 sauya fuska
- 😎 fuska mai murmushi tare da tabarau
- 🤓 fuska mai daƙiƙi
- 🧐 fuska tare da tabarau mai ido ɗaya
- 😕 rikitacciyar fuska
- 🫤 fuska mai karkataccen baki
- 😟 fuska mai damuwa
- 🙁 fuska mai gama gira kaɗan
- ☹️ fuska mai gama gira
- 😮 fuska tare da baki a buɗe
- 😯 fuska mai nitsuwa
- 😲 fuska mai burgewa
- 😳 fuska mai murna
- juyayyen fuska
- 🥺 fuska mai roƙo
- 🥹 fuska ido ya ciko
- 😦 fuska mai gama gira tare da baki a buɗe
- 😧 fuska mai tagayyara
- 😨 fuska mai jin tsoro
- 😰 fuska tare da baki a buɗe & gumi mai sanyi
- 😥 fuska mai ɓata rai mai kwanciyar hankali
- 😢 fuska mai kuka
- 😭 fuska mai kuka da ƙarfi
- 😱 fuska mai yin ƙara a cikin tsoro
- 😖 fuska mai rikitarwa
- 😣 fuska mai nacewa
- 😞 fuska mai ɓacin rai
- 😓 fuska tare da gumi mai sanyi
- 😩 gajiyayyiyar fuska
- 😫 fuska mai gajiya
- 🥱 fuska mai hamma
- 😤 fuska tare da tururi daga hanci
- 😡 fuska mai nuna ɓacin zuciya
- 😠 fuska mai fushi
- 🤬 fuska tare da alamomi bisa baki
- 😈 fuska mai murmushi tare da ƙahoni
- 👿 fuska mai fushi tare da ƙahoni
- 💀 ƙoƙon kai
- ☠️ ƙoƙon kai da haɗaɗɗun ƙashushuwa
- 💩 tsibin kashi
- 🤡 fuskar cali-cali
- 👹 dodo
- 👺 dodanni
- 👻 fatalwa
- 👽 baƙon sararin sama
- 👾 dodon baƙon sararin sama
- 🤖 fuskar Robot
- 😺 kyanwa mai murmushi baki a buɗe
- 😸 kyanwa baki buɗe idanu masu murmushi
- 😹 fuskar kyanwa tare da hawayen murna
- 😻 kyanwa mai murmushi da idanun-zuciya
- 😼 fuskar kyanwa tare da murmushin ɓacin rai
- 😽 kyanwa mai sumba da rufaffun idanu
- 🙀 fuskar kyanwa mai gajiya
- 😿 fuskar kyanwa mai kuka
- 😾 fuskar kyanwa mai nuna ɓacin zuciya
- 🙈 biri na kada a gan mamuganci
- 🙉 biri na kada a ji sharri
- 🙊 iri na kada a faɗi sharri
- 💌 wasiƙar soyayya
- 💘 zuciya tare da kibiya
- 💝 zuciya tare da ribon
- 💖 zuciya mai ƙyalƙyali
- 💗 zuciya mai bunƙasawa
- 💓 zuciya mai bugawa
- 💞 zuciyoyi masu juyawa
- 💕 zuciyoyi biyu
- 💟 adon zuciya
- ❣️ alamar motsin rai na nauyin zuciya
- 💔 karyayyiyar zuciya
- ❤️🔥 zuciya na wuna
- ❤️🩹 gyaran zuciya
- ❤️ jar zuciya
- 🩷 zuciya ruwan hoda
- 🧡 zuciyar na ruwan goro
- 💛 rawayan zuciya
- 💚 koren zuciya
- 💙 shuɗin zuciya
- 🩵 zuciya shuɗiya mai haske
- 💜 zuciya algashi
- 🤎 zuciya ƙasa-ƙasa
- 🖤 baƙar zuciya
- 🩶 zuciya ruwan toka
- 🤍 farar zuciya
- 💋 alamar sumba
- 💯 makunan ɗari
- 💢 alamar fushi
- gajimaren faɗa
- 💥 karo
- 💫 jiri
- 💦 ɗige-ɗigen gumi
- 💨 gudu mai sauri
- 🕳️ rami
- 💬 balan-balan magana
- 👁️🗨️ ido a cikin kumfan magana
- 🗨️ kumfan magana na hagu
- 🗯️ kumfan fushi na dama
- 💭 balan-balan tunani
- 💤 alamar zzz