Kaya
266 · Bincika kundin Unicode emoji, danna sau ɗaya, sannan liƙa a tattaunawa, bayanin kai, rubutu ko saƙo.
- 👓 gilashin ido
- 🕶️ gilashin rana
- 🥽 tabarau na ido
- 🥼 rigar likita
- 🦺 falmaran ta kariya
- 👔 taye
- 👕 ti-shat
- 👖 jin
- 🧣 ɗankwali
- 🧤 safar hannu
- 🧥 kwat
- 🧦 safa
- 👗 riga
- 👘 rigar kimono
- 🥻 naɗin sari
- 🩱 rigar ninƙaya-guda
- 🩲 ɗan diras
- 🩳 gajeren wando
- 👙 kayan bikini
- 👚 suturar mace
- 🪭 mafici mai naɗewa
- 👛 ƙaramar jakar hannu
- 👜 jakar mata
- 👝 jaka mara hannu
- 🛍️ jakukkuna sayayya
- 🎒 jakar baya ta makaranta
- 🩴 sandal mai maɗauri
- 👞 takalmin maza
- 👟 takalmin gudu
- 🥾 takalmin yawo
- 🥿 takalmi lebur
- 👠 takalmi mai doguwar dunduniya
- 👡 sandal na mata
- 🩰 takalam rawar ballet
- 👢 but na mace
- 🪮 matajin gashi
- 👑 kambi
- 👒 hular mace
- 🎩 shaho
- 🎓 hular saukar karatu
- 🧢 hula mai baki
- 🪖 hular-kwano
- ⛑️ hular kwano na ma’aikacin ceto
- 📿 cazbi
- 💄 jan-baki
- 💍 zobe
- 💎 lu’ulu’u
- 🔇 mai magana da aka yiwa shiru
- 🔈 sifika ƙarfin murya na ƙasa
- 🔉 sifika matsakaicin ƙarfin murya
- 🔊 sifika ƙarfin murya na sama
- 📢 lasifika
- 📣 bututun ƙara magana
- 📯 kakaki na gidan waya
- 🔔 ƙararrawa
- 🔕 ƙararrawa mai maƙalatu
- 🎼 alamar raujin kiɗa
- 🎵 rubutun kiɗa
- 🎶 rubuce-rubucen kiɗa
- 🎙️ makurofon na sutudiyo
- 🎚️ majanyin lebur
- 🎛️ mamurɗin sarrafa
- 🎤 makurofon
- 🎧 mazirorin kunne
- 📻 rediyo
- 🎷 mabushi
- 🎺 kakaki
- algaita
- 🪗 akodiyon
- 🎸 jita
- 🎹 kibod na kiɗa
- 🎻 goge
- 🪕 gurmin banjo
- 🥁 ganga
- 🪘 doguwar ganga
- 🪇 kacau-kacau
- 🪈 sarewa
- abin kiɗa na harp
- 📱 wayar hannu
- 📲 wayar hannu tare da kibiya
- ☎️ tarho
- 📞 kan tarho
- 📟 na’urar faɗakarwa
- 📠 injin faks
- 🔋 batir
- 🪫 batir ya yi sanyi
- 🔌 fulogin lantarki
- 💻 kwamfutar tafi-da-gidanka
- 🖥️ kwamfutar na destof
- 🖨️ na’urar ɗab’i
- ⌨️ kibod
- 🖱️ linzamin kwamfuta
- 🖲️ bal na bin sawu
- 💽 diskin kwamfuta
- 💾 diski na floppy
- 💿 diski na da’ira
- 📀 faifan dvd
- 🧮 abakus
- 🎥 kyamarar fim
- 🎞️ firem-firem na fim
- 📽️ frajekta na fim
- 🎬 allon nunan wasan fim
- 📺 talabijan
- 📷 kyamara
- 📸 kyamara mai ƙyalla
- 📹 kyamarar bidiyo
- 📼 kaset na bidiyo
- 🔍 gilashi mai ƙara girma mai nunawa hagu
- 🔎 gilashi mai ƙara girma mai nunawa dama
- 🕯️ kyandir
- 💡 kwan fitila
- 🔦 tocila
- 🏮 jan fitilan takarda
- 🪔 fitilar diya
- 📔 littafin rubutu mai sama na ado
- 📕 rufaffen littafi
- 📖 buɗaɗɗen littafi
- 📗 koren littafi
- 📘 shuɗin littafi
- 📙 littafi mai ruwan goro
- 📚 littattafai
- 📓 littafin rubutu
- 📒 laja
- 📃 shafi mai nannaɗi
- 📜 gungura
- 📄 shafi mai kallon sama
- 📰 jarida
- 🗞️ naɗaɗɗiyar jarida
- 📑 maɓallan ma’ajiyar rubutu
- 🔖 ma’ajiyar rubutu
- 🏷️ alamar liƙawa
- 🪙 tsabar kuɗi
- 💰 jakar kuɗi
- akwatin dukiya
- 💴 takardar kuɗi na yen
- 💵 takardar kuɗi na dala
- 💶 takardar kuɗi na euro
- 💷 takardar kuɗi na fam
- 💸 kuɗi mai fikafiki
- 💳 katin bashi
- 🧾 rasit
- 💹 zanen lissafi mai ƙaruwa da yen
- ✉️ ambulo
- 📧 imel
- 📨 ambulo mai shigowa
- 📩 ambulo tare da kibiya
- 📤 tire na akwatin saƙon gefe
- 📥 tire na akwatin saƙo
- 📦 fakiti
- 📫 rufaffen akwatin saƙo da ɗagaggiyar tuta
- 📪 rufaffen akwatin saƙo tare tuta ƙasa-ƙasa
- 📬 buɗaɗɗen akwatin saƙo da ɗagaggiyar tuta
- 📭 buɗaɗɗen akwatin saƙo tare tuta ƙasa-ƙasa
- 📮 akwatin wasiƙa
- 🗳️ akwatin ƙuri’a mai ƙuri’a
- ✏️ fensir
- ✒️ baƙin bakin alƙalami
- 🖋️ alƙalamin ruwa
- 🖊️ alƙalami
- 🖌️ buroshin fenti
- 🖍️ fensir mai launi
- 📝 daftari
- 💼 jakar hannu
- 📁 foldar fayil
- 📂 buɗaɗɗiyar foldar fayil
- 🗂️ masu rabawa fihirisan kati
- 📅 kalanda
- 📆 kalanda da aka yage
- 🗒️ littafin rubutu mai lanƙwasawa
- 🗓️ kalanda mai lanƙwasawa
- 📇 katin fihirisa
- 📈 zanen-lissafi mai ƙarawa
- 📉 zanen-lissafi mai ragewa
- 📊 allon jadawali
- 📋 allon zane
- 📌 mai yin maki wuri
- 📍 kewayen mai yin maki wuri
- 📎 kilif
- 🖇️ haɗaɗɗen kilif
- 📏 miƙaƙƙiyar rula
- 📐 rula na alwatika
- ✂️ almakashi
- 🗃️ akwatin fayil na kati
- 🗄️ kabad na fayil
- 🗑️ kwandon shara
- 🔒 a kulle
- 🔓 a buɗe
- 🔏 a kulle tare da alƙalami
- 🔐 a kulle da makulli
- 🔑 makulli
- 🗝️ tsohon makulli
- 🔨 guduma
- 🪓 gatari
- ⛏️ diga
- ⚒️ guduma da diga
- 🛠️ gudana da sufana
- 🗡️ wuƙar ƙugu
- ⚔️ haɗaɗɗun takuba
- 💣 bam
- 🪃 majefi
- 🏹 baka da kibiya
- 🛡️ garkuwa
- 🪚 zarton kafinta
- 🔧 sufana
- 🪛 sukurudireba
- 🔩 noti da ƙusa
- ⚙️ giya
- 🗜️ kayan ɗaurewa
- ⚖️ sikeli
- 🦯 farar sanda
- 🔗 mahaɗa
- ⛓️💥 karyayyen sarkar
- ⛓️ sarƙoƙi
- 🪝 ƙugiya
- 🧰 akwatin kayan aiki
- 🧲 maganaɗisu
- 🪜 tsani
- shebur
- ⚗️ tukunyar alembic
- 🧪 bututun gwaji
- 🧫 tasar petri
- 🧬 emoji Kaya 1F9EC
- 🔬 madubin kimiyya
- 🔭 madubin hangen nesa
- 📡 eriya na kumbo
- 💉 allura
- 🩸 ɗigon jini
- 💊 ƙwaya
- 🩹 bandeji na liƙawa
- 🩼 sandar guragu
- 🩺 maʼunin likita
- 🩻 hoton x-ray
- 🚪 ƙofa
- 🛗 lif
- 🪞 madubi
- 🪟 taga
- 🛏️ gado
- 🛋️ kujerar kwance da fitila
- 🪑 kujera
- 🚽 ban-ɗaki
- 🪠 mazuƙin-ruwa
- 🚿 shawa
- 🛁 baho
- 🪤 tarkon ɓera
- 🪒 reza
- 🧴 kwalbar man shafawa
- 🧷 fil na kariya
- 🧹 tsintsiya
- 🧺 kwando
- 🧻 kwakwaron takarda
- 🪣 bokiti
- 🧼 sabulu
- 🫧 kumfa
- 🪥 burushin haƙori
- 🧽 soso
- 🧯 tokar kashe gobara
- 🛒 amalanke
- 🚬 sigari
- ⚰️ akwatin gawa
- 🪦 dutsen rubutun kan kabari
- ⚱️ tukunyar jana’iza
- 🧿 layar nazar
- 🪬 alamar hamsa
- 🗿 sassaƙar moai
- 🪧 alamar maƙalawa
- 🪪 katin shaida